Farawa 33:18 - Littafi Mai Tsarki18 Yakubu kuwa ya kai birnin Shalem wanda yake ƙasar Kan'ana lafiya, a kan hanyarsa daga Fadan-aram, ya kuwa yi zango a ƙofar birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Bayan Yaƙub ya zo daga Faddan Aram, ya iso lafiya a birnin Shekem a Kan’ana, ya kuma kafa sansani a ƙofar birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |