Farawa 33:17 - Littafi Mai Tsarki17 Yakubu ya kama hanya zuwa Sukkot, ya kuwa gina wa kansa gida, ya yi wa shanunsa garke. Saboda haka aka sa wa wurin suna Sukkot. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Yaƙub kuwa, ya tafi Sukkot, inda ya gina wuri domin kansa, ya kuma yi bukkoki domin dabbobinsa. Shi ya sa aka kira wurin Sukkot. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |