Farawa 32:6 - Littafi Mai Tsarki6 Jakadun kuwa suka komo wurin Yakubu, suka ce, “Mun je wurin ɗan'uwanka Isuwa, yana kuwa zuwa ya tarye ka da mutum arbaminya tare da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’ad da manzannin suka komo wurin Yaƙub, suka ce, “Mun tafi wurin ɗan’uwanka Isuwa, yanzu kuwa yana zuwa ya sadu da kai, da kuma mutum ɗari huɗu tare da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |