Farawa 32:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sa'an nan Yakubu ya tambaye shi, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.” Amma ya ce, “Don me kake tambayar sunana?” A nan mutumin ya sa masa albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Yaƙub ya ce, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.” Amma mutumin ya amsa ya ce, “Me ya sa kake tambayata sunana?” Sa’an nan ya albarkace shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |