Farawa 32:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ka cece ni ina roƙonka daga hannun ɗan'uwana, wato daga hannun Isuwa, gama ina jin tsoronsa, kada ya zo ya karkashe mu duka, 'ya'ya da iyaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ka cece ni, ina roƙonka daga hannun ɗan’uwana Isuwa, gama ina tsoro zai zo yă fāɗa mini, yă karkashe mu duka, ’ya’ya da iyaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |