Farawa 31:39 - Littafi Mai Tsarki39 Wanda namomin jeji suka yayyaga ban kawo maka ba, ni da kaina na ɗauki hasararsu. Ka kuma nemi abin da aka sace da rana ko da dare daga hannuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Ban kawo dabbobinka da namun jeji suka yayyaga; na kuma ɗauki hasarar ba? Ka nemi in biya dukan abin da aka sace da rana ko da dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |