Farawa 31:38 - Littafi Mai Tsarki38 Waɗannan shekaru ashirin da na yi tare da kai, tumakinka da awakinka ba su yi ɓari ba, ban kuwa ci ragunan garkenka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 “Na kasance tare da kai shekaru ashirin. Tumakinka da awakinka ba su yi ɓarin ciki ba, ban kuwa ci raguna daga garkunanka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |