Farawa 31:37 - Littafi Mai Tsarki37 Ko da yake ka wawaka dukan kayayyakina, me ka samu na gumakanka a ciki? A tabbatar a nan yau a gaban dangina da danginka, su yanke shari'a tsakanina da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Yanzu da ka bincika dukan kayayyakina, me ka samu da yake na gidanka? Kawo shi nan a gaban danginka da kuma dangina, bari su zama alƙali tsakaninmu biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |