Farawa 31:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai Laban ya ci wa Yakubu. A yanzu Yakubu ya riga ya kafa alfarwarsa a ƙasa ta tuddai, Laban da danginsa kuma suka yi zango a ƙasar Gileyad ta tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Yaƙub ya riga ya kafa tentinsa a yankin tuddan Gileyad sa’ad da Laban ya same shi. Laban da danginsa suka kafa sansani a can su ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |