Farawa 31:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ba ga shi ma, sai kamar baƙi yake ɗaukarmu ba? Gama ya sayar da mu, yana kuwa morar kuɗin da aka bayar dominmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ba kamar baƙi ne yake ɗaukarmu ba? Ba sayar da mu kaɗai ya yi ba, har ma ya yi amfani da abin da aka biya saboda mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |