Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 30:6 - Littafi Mai Tsarki

6 Rahila ta ce, “Allah ya baratar da ni, ya ji muryata, ya kuwa ba ni ɗa.” Saboda haka ta raɗa masa suna Dan.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Sa’an nan Rahila ta ce, “Allah ya baratar da ni; ya saurari roƙona ya kuma ba ni ɗa.” Saboda wannan ta ba shi suna Dan.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 30:6
15 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ka ga laifin da aka yi mini, Sai ka shara'anta da'awata, ya Ubangiji.


Ya Allah, ka kuɓutar da ni, Ka kiyaye al'amarina daga marasa tsoronka, Ka cece ni daga ƙaryar mugaye!


Kai mai adalci ne, ya Ubangiji, ka shaida rashin laifina, Kada ka bar maƙiyana su ƙyaface ni, ya Allahna!


Zan warwatsar da ku Kamar yadda iskar hamada take watsar da ƙaiƙayi.”


Sai na sayo abin ɗamara kamar yadda Ubangiji ya ce, na sha ɗamara da shi.


A kan Dan, ya ce, “Dan ɗan zaki ne, Mai tsalle daga Bashan.”


'Ya'yan Bilha, kuyangar Rahila, su ne Dan da Naftali.


Bilha kuwa ta yi ciki, ta haifa wa Yakubu ɗa.


Bilha, kuyangar Rahila, ta sāke yin ciki, ta haifa wa Yakubu ɗa na biyu.


Waɗannan za su tsaya a bisa kan Dutsen Ebal don su la'anta, wato kabilar Ra'ubainu, da ta Gad, da ta Ashiru, da ta Zabaluna, da ta Dan, da ta Naftali.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ