Farawa 30:5 - Littafi Mai Tsarki5 Bilha kuwa ta yi ciki, ta haifa wa Yakubu ɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 ta kuwa yi ciki, ta kuma haifi ɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan su ne mutanen da aka zaɓa. Kabila Shugaban Kabila Ra'ubainu Elizur ɗan Shedeyur Saminu Shelumiyel ɗan Zurishaddai Yahuza Nashon ɗan Amminadab Issaka Netanel ɗan Zuwar Zabaluna Eliyab ɗan Helon Ifraimu Elishama ɗan Ammihud Manassa Gamaliyel ɗan Fedazur Biliyaminu Abidan ɗan Gideyoni Dan Ahiyezer ɗan Ammishaddai Ashiru Fagiyel ɗan Okran Gad Eliyasaf ɗan Deyuwel Naftali Ahira ɗan Enan