28 Ka faɗa mini ladanka in ba ka.”
28 Ya ƙara da cewa, “Faɗa albashinka, zan kuwa biya shi.”
Laban kuwa ya ce wa Yakubu, “Don kana dangina, za ka yi mini barantaka a banza? Ka faɗa mini, nawa zan biya ka?”
Laban ya ce, “Gara in ba ka ita da in ba wani dabam, zauna tare da ni.”
duk da haka mahaifinku ya cuce ni, ya yi ta sassauya ladana har sau goma, amma Allah bai ba shi ikon zambatata ba.
A waɗannan shekaru ashirin da nake cikin gidanka, na yi maka barantaka shekara goma sha huɗu domin 'ya'yanka mata biyu, shekara shida kuma domin garkenka, ka kuwa sauya ladana har sau goma.