12 Kuyangar Lai'atu ta sāke haifa wa Yakubu ɗa na biyu.
12 Zilfa baranyar Liyatu ta haifa wa Yaƙub ɗa na biyu.
Lai'atu kuma ta ce, “Sa'a!” Saboda haka ta sa masa suna Gad.
Lai'atu ta ce, “Ni mai farin ciki ce! Gama mata za su ce da ni mai farin ciki,” saboda haka ta raɗa masa suna Ashiru.
Yankin Ashiru yana kusa da yankin Dan, daga gabas zuwa yamma.