10 Kuyangar Lai'atu, Zilfa, ta haifa wa Yakubu ɗa.
10 Baranyar Liyatu, Zilfa ta haifa wa Yaƙub ɗa.
Sa'ad da Lai'atu ta ga ta daina haihuwa, sai ta ɗauki kuyangarta Zilfa, ta ba Yakubu ta zama matarsa.
Lai'atu kuma ta ce, “Sa'a!” Saboda haka ta sa masa suna Gad.
'Ya'yan Zilfa, kuyangar Lai'atu, su ne Gad da Ashiru. Waɗannan su ne 'ya'yan Yakubu da aka haifa masa a Fadan-aram.
Kabilan Ra'ubainu da Gad suna da dabbobi da yawa ƙwarai. Da suka ga ƙasar Yazar da ta Gileyad wuri ne mai kyau domin shanu,
Yankin Gad yana kusa da yankin Zabaluna daga gabas zuwa yamma.