2 Sai matar ta ce wa macijin, “Mā iya ci daga cikin itatuwan gonar,
2 Macen ta ce wa macijin, “Za mu iya ci daga ’ya’ya itatuwa a lambun,
Cike suke da dafi kamar macizai, Sukan toshe kunnuwansu kamar kuraman gamsheƙa,
Ubangiji Allah ya yi wa mutumin umarni, ya ce, “Kana da 'yanci ka ci daga kowane itace da yake a gonar,
amma daga itacen sanin nagarta da mugunta ba za ka ci ba, gama a ranar da ka ci shi za ka mutu lalle.”
amma Allah ya ce, ‘Ba za ku ci daga cikin 'ya'yan itacen da yake tsakiyar gonar ba, ba za ku taɓa shi ba, don kada ku mutu.’ ”