Farawa 3:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ga matar kuwa ya ce, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba za ki haifi 'ya'ya, duk da haka muradinki zai koma ga mijinki, zai kuwa mallake ki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan ya ce wa macen, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba kuma za ki haifi ’ya’ya. Za ki riƙa yin marmarin mijinki zai kuwa yi mulki a kanki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |