Farawa 29:3 - Littafi Mai Tsarki3 A sa'ad da garkunan suka tattaru a wurin, makiyayan sukan kawar da dutsen daga bakin rijiyar, su shayar da su, sa'an nan su mayar da dutsen a wurinsa, a bisa bakin rijiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’ad da dukan garkuna suka taru a can, sai makiyayan su gungurar da dutsen daga bakin rijiyar su shayar da tumaki. Sa’an nan su mai da dutsen a wurinsa a bakin rijiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |