Farawa 29:23 - Littafi Mai Tsarki23 Amma da maraice, ya ɗauki 'yarsa Lai'atu ya kawo ta wurin Yakubu, Yakubu ya shiga a wurinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Amma da yamma ta yi, sai ya ɗauki ’yarsa Liyatu ya ba da ita ga Yaƙub, sai Yaƙub ya kwana da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |