Farawa 29:20 - Littafi Mai Tsarki20 Saboda haka, ya yi barantaka shekara bakwai domin Rahila, amma a ganinsa kamar 'yan kwanaki ne saboda ƙaunar da yake mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Saboda haka Yaƙub ya yi bauta shekaru bakwai domin a ba shi Rahila, amma shekarun suka zama kamar ’yan kwanaki ne kawai gare shi saboda ƙaunar da yake mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |