Farawa 29:18 - Littafi Mai Tsarki18 Yakubu ya ƙaunaci Rahila, sai ya ce wa Laban, “Zan yi maka barantaka shekara bakwai domin 'yarka Rahila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yaƙub ya ƙaunaci Rahila, sai ya ce, “Zan yi maka aiki na shekaru bakwai domin ƙaramar ’yarka Rahila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |