Farawa 28:16 - Littafi Mai Tsarki16 Yakubu ya farka daga barcinsa, ya ce, “Hakika, Ubangiji yana wurin nan, ni kuwa ban sani ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’ad da Yaƙub ya farka daga barci, sai ya yi tunani ya ce, “Tabbatacce Ubangiji yana a wannan wuri, ban kuwa sani ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |