Farawa 28:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ga shi, ina tare da kai, zan kiyaye ka duk inda ka tafi, zan kuwa komo da kai ƙasan nan, gama ba zan rabu da kai ba, sai na aikata abin nan da na hurta maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ina tare da kai, zan lura da kai duk inda ka tafi, zan kuma dawo da kai zuwa wannan ƙasa. Ba zan rabu da kai ba sai na cika abin da na yi maka alkawari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |