Farawa 27:19 - Littafi Mai Tsarki19 Yakubu ya ce wa mahaifinsa, “Ni ne Isuwa ɗan farinka. Na yi yadda ka faɗa mini, in ka yarda ka tashi ka ci naman da na harbo, domin ka sa mini albarka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yaƙub ya ce wa mahaifinsa, “Ni ne Isuwa ɗan farinka. Na yi yadda ka faɗa mini. Ina roƙonka tashi ka zauna ka ci naman, domin ka sa mini albarkarka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |