Farawa 27:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ya kuwa shiga wurin mahaifinsa, ya ce, “Baba.” Mahaifin ya ce, “Ga ni, wane ne kai, ya ɗana?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Shi kuwa ya tafi wurin mahaifinsa ya ce, “Babana.” Shi kuma ya amsa “I, ɗana, wane ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |