Farawa 26:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai Abimelek ya kira Ishaku, ya ce, “Ashe lalle ita matarka ce, ƙaƙa fa ka ce, ‘Ita 'yar'uwata ce’?” Ishaku ya amsa masa ya ce, “Don na yi tsammani zan rasa raina saboda ita.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka Abimelek ya aika Ishaku yă je, sa’an nan ya ce, “Tabbatacce ita matarka ce! Me ya sa ka ce, ‘Ita ’yar’uwata ce?’ ” Ishaku ya amsa masa ya ce, “Don na yi tsammani zan rasa raina saboda ita.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |