Farawa 26:28 - Littafi Mai Tsarki28 Suka ce, “Lalle, mun gani a fili Ubangiji yana tare da kai, saboda haka muke cewa bari rantsuwa ta kasance tsakaninmu da kai, bari kuma mu ƙulla alkawari da kai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Suka amsa, “Mun ga a zahiri cewa Ubangiji yana tare da kai; saboda haka muka ce, ‘Dole rantsuwa ta kasance tsakaninmu da kai.’ Bari mu yi yarjejjeniya da kai အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |