Farawa 26:15 - Littafi Mai Tsarki15 Saboda haka, Filistiyawa don kishi sai suka ciccike rijiyoyin da ƙasa, waɗanda barorin mahaifinsa, Ibrahim, suka haƙa tun Ibrahim yana da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Saboda haka dukan rijiyoyin da bayin mahaifinsa suka haƙa a kwanakin da mahaifinsa Ibrahim yake da rai, Filistiyawa sun toshe su, suka kuma ciccike su da ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |