Farawa 26:11 - Littafi Mai Tsarki11 Abimelek ya umarci dukan mutane ya ce, “Duk wanda ya taɓa mutumin nan ko matarsa, za a kashe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka Abimelek ya yi umarni ga dukan mutane. “Duk wanda ya fitine wannan mutum ko matarsa, tabbatacce za a kashe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |