Farawa 25:6 - Littafi Mai Tsarki6 Amma ga 'ya'yan ƙwaraƙwarai Ibrahim ya ba da kyautai, ya sallame su tun yana da rai, su tafi nesa da Ishaku zuwa can cikin ƙasar gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma yayinda Ibrahim yake da rai, ya ba wa ’ya’yan ƙwarƙwaransa maza kyautai, ya kuma sallame su daga ɗansa Ishaku zuwa ƙasashen gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |