Farawa 25:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sa'an nan Yakubu ya ba Isuwa gurasa da faten wake, ya ci ya sha, ya tashi ya yi tafiyarsa. Ta haka Isuwa ya banzatar da matsayinsa na ɗan fari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sa’an nan Yaƙub ya ba wa Isuwa burodi da ɗan miyan lansir. Ya ci, ya sha, sa’an nan ya tashi ya tafi. Ta haka Isuwa ya yi banza da matsayinsa na ɗan fari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |