Farawa 25:18 - Littafi Mai Tsarki18 Mazauninsa a tsakanin Hawila ne da Shur, wanda yake ɗaura da Masar wajen Assuriya. Suka ware daga danginsu suka yi zamansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Zuriyarsa sun zauna tsakanin Hawila ne da Shur, wanda yake kusa da gabashin iyakar Masar wajen Asshur. Sun yi zaman rikici da dukan sauran ’yan’uwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |