14 da Mishma, da Duma, da Massa,
14 Mishma, Duma, Massa,
Sa'an nan Ubangiji ya ce mini, “Saura shekara ɗaya tak girman kabilar Kedar zai ƙare.
Wannan shi ne jawabi a kan Edom. Wani daga Edom ya kira ni ya ce, “Ya mai tsaro, gari ya kusa wayewa? Ka gaya mini har sai yaushe zai waye?”
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Isma'ilu, maza, bisa ga haihuwarsu. Nebayot ɗan farin Isma'ilu, da Kedar, da Adbeyel, da Mibsam,
da Hadad, da Tema, da Yetur, da Nafish, da Kedema.
da Mishma, da Duma, da Massa, da Hadad, da Tema,