57 Suka ce, “Za mu kira budurwar mu tambaye ta.”
57 Sa’an nan suka ce, “Bari mu kira yarinyar mu tambaye ta game da zancen.”
Amma ya ce musu, “Kada ku makarar da ni, tun da yake Allah ya arzuta tafiyata, a sallame ni domin in koma wurin maigidana.”
Suka kirawo Rifkatu suka ce mata, “Za ki tafi tare da wannan mutum?” Sai ta ce, “Zan tafi.”
Abin da Ubangiji ya umarta a kan 'ya'ya mata na Zelofehad ke nan, ‘A bar su su auri wanda suka ga dama, amma sai a cikin iyalin kabilar kakansu.