Farawa 24:55 - Littafi Mai Tsarki55 Ɗan'uwanta da mahaifiyarta suka ce, “Ka bar budurwar tare da mu har ɗan lokaci, kada ya gaza kwana goma, bayan wannan ta tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202055 Amma ɗan’uwanta da mahaifiyarta suka ce, “Bari yarinyar ta ɗan zauna tare da mu kwana goma ko fiye, sa’an nan ka ta fi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |