Farawa 24:53 - Littafi Mai Tsarki53 Sai baran ya kawo kayan ado na azurfa, da na zinariya, da tufafi, ya bai wa Rifkatu, ya kuma ba ɗan'uwanta da mahaifiyarta kayan ado masu tsada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202053 Sa’an nan bawan ya fito da kayan ado na zinariya da azurfa da kayayyaki na tufafi ya ba wa Rebeka; ya kuma ba wa ɗan’uwanta da mahaifiyarta kyautai masu tsada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |