39 Sai na ce wa maigidana, ‘Watakila matar ba za ta biyo ni ba.’
39 “Sai na ce wa maigidana, ‘A ce matar ba tă yarda tă zo tare da ni ba fa?’
Sai baransa ya ce masa, “Watakila matar ba za ta yarda ta biyo ni zuwa wannan ƙasa ba, tilas ke nan, in koma da ɗanka ƙasar da ka fito?”
amma ka tafi gidan mahaifina da dangina, ka auro wa ɗana mace.’