Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 24:38 - Littafi Mai Tsarki

38 amma ka tafi gidan mahaifina da dangina, ka auro wa ɗana mace.’

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

38 amma ka tafi wajen gidan mahaifina da kuma dangina, ka ɗauko wa ɗana mata.’

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 24:38
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma za ka tafi ƙasata, daga cikin dangina ka auro wa ɗana Ishaku mata.”


Amma a sa'an nan Laban ya riga ya tafi ya yi wa tumakinsa sausaya, sai Rahila ta sace gumakan gidan mahaifinta.


Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka fita daga ƙasarka, da danginka, da gidan mahaifinka zuwa ƙasar da zan nuna maka.


Maigidana ya rantsar da ni da cewa, ‘Ba za ka auro wa ɗana mace daga cikin 'ya'yan Kan'aniyawa waɗanda nake zaune a ƙasarsu ba,


Sai na ce wa maigidana, ‘Watakila matar ba za ta biyo ni ba.’


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ