Farawa 24:31 - Littafi Mai Tsarki31 Ya ce masa, “Shigo, ya mai albarka na Ubangiji, don me kake tsaye a waje? Gama na shirya gida da wuri domin raƙuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai ya ce, “Zo, ya kai mai albarka na Ubangiji, don me kake tsaye a waje? Gama na shirya gida da wuri domin raƙuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |