Farawa 24:15 - Littafi Mai Tsarki15 Kafin ya rufe baki, sai ga Rifkatu wadda aka haifa wa Betuwel ɗan Milka, matar Nahor ɗan'uwan Ibrahim, ta fito da tulun ruwanta a bisa kafaɗarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Kafin ya gama addu’a, sai Rebeka ta fito da tulu a kafaɗarta. Ita ’yar Betuwel ɗan Milka, matar Nahor, ɗan’uwan Ibrahim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |