Farawa 23:19 - Littafi Mai Tsarki19 Bayan wannan, Ibrahim ya binne Saratu matarsa a kogon da yake a saurar Makfela a gabashin Mamre, wato Hebron, cikin ƙasar Kan'ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Bayan wannan Ibrahim ya binne matarsa Saratu a kogon a filin Makfela kusa da Mamre (wanda yake a Hebron) a ƙasar Kan’ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |