Farawa 23:18 - Littafi Mai Tsarki18 an tabbatar wa Ibrahim, cewa mallakarsa ce a gaban Hittiyawa, a gaban dukan waɗanda suke shiga ta ƙofar birninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 ba wa Ibrahim a matsayin mallakarsa a gaban dukan Hittiyawa waɗanda suka zo ƙofar birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |