Farawa 22:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ibrahim ya ce, “Allah zai tanada wa kansa ragon hadayar ƙonawa, ya ɗana.” Sai su biyu suka tafi tare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ibrahim ya amsa ya ce, “Ɗana, Allah kansa zai tanada ɗan ragon hadayar ƙonawa.” Sai su biyu suka ci gaba da tafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |