Farawa 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai Ibrahim ya sa wa wurin suna, “Ubangiji zai tanada,” kamar yadda ake faɗa har yau, “A bisa kan dutsen Ubangiji, za a tanada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ibrahim kuwa ya ba wa wurin suna, Ubangiji Zai Tanada. Gama kamar yadda ake ce har yă zuwa yau, “A bisan dutsen Ubangiji, za a tanada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |