Farawa 21:32 - Littafi Mai Tsarki32 Saboda haka suka yi alkawari a Biyer-sheba. Sai Abimelek, tare da Fikol shugaban sojojinsa, ya tashi ya koma ƙasar Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Bayan da aka yi yarjejjeniya a Beyersheba, sai Abimelek da Fikol, komandan rundunoninsa suka koma ƙasar Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |