Farawa 21:26 - Littafi Mai Tsarki26 Abimelek ya ce, “Ban san wanda ya yi wannan abu ba, ba ka faɗa mini ba, ban kuwa taɓa ji ba sai yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Sai Abimelek ya ce, “Ban san wanda ya yi wannan ba. Ba ka faɗa mini ba, ban kuwa taɓa ji ba, sai yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |