Farawa 21:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Allah ya buɗe idanunta, ta ga rijiyar ruwa, ta kuwa tafi, ta cika salkar da ruwa ta ba yaron ya sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sa’an nan Allah ya buɗe idanunta ta ga wata rijiyar ruwa. Don haka sai ta tafi ta cika salkan da ruwa, ta kuma ba wa yaron ruwa ya sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |