Farawa 21:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sai ta ce wa Ibrahim, “Ka kori wannan baiwa da ɗanta, gama ɗan baiwan nan ba zai zama magaji tare da ɗana Ishaku ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 sai ta ce wa Ibrahim, “Ka kori baiwan nan tare da ɗanta, saboda ɗan baiwan nan ba zai taɓa raba gādo da ɗana Ishaku ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |