Farawa 20:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ibrahim ya yi addu'a ga Allah, Allah kuwa ya warkar da Abimelek, da matarsa, da bayinsa mata, har kuma suka sami haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sai Ibrahim ya yi addu’a ga Allah, Allah kuma ya warkar da Abimelek, da matarsa da bayinsa mata domin su haihu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |