Farawa 20:15 - Littafi Mai Tsarki15 Abimelek kuwa ya ce, “Ga shi, ƙasata tana gabanka, ka zauna a duk inda ya yi maka daɗi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Abimelek ya kuma ce, “Ƙasata tana gabanka, ka zauna a duk inda kake so.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |